Hausa

BBC News, Hausa - Labaran Duniya

BBC News, Hausa - Labaran Duniya

Babban Labari

  • Najeriya na da biliyoyin daloli a ajiye, shin hakan alheri ne ga talaka?A Najeriya kuwa, bayanai sun nuna cewa adadin kuɗaɗen ajiyar ƙasar ya kai sama da dala biliyan 54 a ƙarshen shekarar 2026, wanda shi ne mafi girman adadi cikin kusan shekara 20. Sa'a 1 da ta wuce
  • Chelsea na zawarcin Lopez,Fulham na son ta ci gaba da riƙe BasseyKocin Chelsea, Xabi Alonso, na son yin musayar 'yan wasa da Barcelona, inda zai bayar da ɗan wasan Brazil, Estevao Willian domin ya samu ɗan wasan Spain, Fermin Lopez. Ita kuwa Fulham na ƙoƙarin shawo kan ɗan wasan Najeriya, Calvin Bassey domin ya ci gaba da taka leda a kungiyar.Sa'a 1 da ta wuce
  • Kasashe 5 da za su fuskanci yunwa nan da wata 6 - RahotoRahoton ya ce rikice-rikice da tashe-tashen hankula da kauracewa matsugunai da matsin tattalin arziki da kuma matsanancin sauyin yanayi ne ke haddasa wannan barazana.Sa'a 1 da ta wuce
  • Mun shirya gudanar da sahihin zaɓe a 2027 - AmupitanWannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya a ranar Juma'a 28/11/2026
  • Ana kyautata zaton an gano abin da zai magance kansar da ke da wuyar warkewaMasana sun bayyana wannan a matsayin babban cigaba mafi muhimmanci da aka samu cikin shekaru da dama wajen magance cutar kansar ƙoda wato pancreatic cancer.28 Nuwamba 2026
  • Fitattun ƴan ƙwallo da ba su taɓa samun jan kati baA duniyar ƙwallon ƙafa, samun katin gargaɗi ko jan kati abu ne da ya zama ruwan dare, musamman ga ƴan wasan da suka yi dogon lokaci suna buga wasa a manyan mataki. 28 Nuwamba 2026
  • Hanyoyi 5 da ake iya sa EFCC ta ƙaddamar da bincike kan mutumHukumar EFCC mai zaman kanta ce, wadda aka sha ganin tana gayyatar manyan mutane a Najeriya, kuma da dama daga cikin 'yan ƙasar na fargabar amsa gayyatarta.28 Nuwamba 2026
  • Abin murna - Yadda riga-kafin cutar HIV ta fara isa ƙasashen AfirkaLenacapavir, wanda ake yi a matsayin allura sau biyu a shekara, yana da tasiri kusan 100% wajen hana kamuwa da cutar HIV. 28 Nuwamba 2026
  • Yadda za a gudanar da zaɓen gwaji a NajeriyaHukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Najeriya (INEC) ta ce za ta gudanar da wani zaɓen gwaji domin tantance ingancin na'urar BVAS da kuma gano matsalolin da ka iya tasowa kafin babban zaɓen shekarar 2027.28 Nuwamba 2026

Najeriya na da biliyoyin daloli a ajiye, shin hakan alheri ne ga talaka?

A Najeriya kuwa, bayanai sun nuna cewa adadin kuɗaɗen ajiyar ƙasar ya kai sama da dala biliyan 54 a ƙarshen shekarar 2026, wanda shi ne mafi girman adadi cikin kusan shekara 20.

Chelsea na zawarcin Lopez,Fulham na son ta ci gaba da riƙe Bassey

Kocin Chelsea, Xabi Alonso, na son yin musayar 'yan wasa da Barcelona, inda zai bayar da ɗan wasan Brazil, Estevao Willian domin ya samu ɗan wasan Spain, Fermin Lopez. Ita kuwa Fulham na ƙoƙarin shawo kan ɗan wasan Najeriya, Calvin Bassey domin ya ci gaba da taka leda a kungiyar.

Kasashe 5 da za su fuskanci yunwa nan da wata 6 - Rahoto

Rahoton ya ce rikice-rikice da tashe-tashen hankula da kauracewa matsugunai da matsin tattalin arziki da kuma matsanancin sauyin yanayi ne ke haddasa wannan barazana.

Mun shirya gudanar da sahihin zaɓe a 2027 - Amupitan

Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya a ranar Juma'a 28/11/2026

Ana kyautata zaton an gano abin da zai magance kansar da ke da wuyar warkewa

Masana sun bayyana wannan a matsayin babban cigaba mafi muhimmanci da aka samu cikin shekaru da dama wajen magance cutar kansar ƙoda wato pancreatic cancer.

Fitattun ƴan ƙwallo da ba su taɓa samun jan kati ba

A duniyar ƙwallon ƙafa, samun katin gargaɗi ko jan kati abu ne da ya zama ruwan dare, musamman ga ƴan wasan da suka yi dogon lokaci suna buga wasa a manyan mataki.

Hanyoyi 5 da ake iya sa EFCC ta ƙaddamar da bincike kan mutum

Hukumar EFCC mai zaman kanta ce, wadda aka sha ganin tana gayyatar manyan mutane a Najeriya, kuma da dama daga cikin 'yan ƙasar na fargabar amsa gayyatarta.

Abin murna - Yadda riga-kafin cutar HIV ta fara isa ƙasashen Afirka

Lenacapavir, wanda ake yi a matsayin allura sau biyu a shekara, yana da tasiri kusan 100% wajen hana kamuwa da cutar HIV.

Yadda za a gudanar da zaɓen gwaji a Najeriya

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Najeriya (INEC) ta ce za ta gudanar da wani zaɓen gwaji domin tantance ingancin na'urar BVAS da kuma gano matsalolin da ka iya tasowa kafin babban zaɓen shekarar 2027.

Shiga manhajar BBC Hausa

Mahnajar BBC World News za ta ba ku damar samun labaran duniya da na cikin gida da ɗumi-ɗumi.

Shirye-shiryenmu

Saurari na gaba, NA GABA Shirin Hantsi 29 Nuwamba 2026, 06:30, Tsawon lokaci 29,30

Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.

Saurara Kai Tsaye, KAI TSAYE Shirin Safe 29 Nuwamba 2026, 05:29, Tsawon lokaci 30,00

Saurari, Shirin Yamma 28 Nuwamba 2026, 19:29, Tsawon lokaci 30,00

Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.

Saurari, Shirin Hantsi 28 Nuwamba 2026, 06:30, Tsawon lokaci 29,30

Wasanni

  • Manchester United ka iya rasa ɗaukar Nico Paz,Liverpool na zawarcin CamaraManchester United na ci gaba da kasancewa ɗaya daga cikin ƙungiyoyin da ke sahun gaba wajen neman ɗan wasan tsakiya na Como, Nico Paz, mai shekara 22. Sai dai Manchester United na iya fuskantar ƙalubale daga Arsenal.28 Nuwamba 2026
  • KAI TSAYE , Za a tilastawa masu Manchester City su sayar da kungiyarWannan shafi ne da ke kawo muku labaran wasannin kai tsaye daga BBC Hausa daga 23 zuwa 29 ga watan Nuwambar 2026
  • Haaland na iya barin Man City, Liverpool na harin Jamal MusialaErling Haaland na duba yiuwar barin Manchester City exit, yayin da Liverpool ke harin Jamal Musiala, sai Manchester United da ke zawarcin Maxi Araujo, da arin wasu rahotannin.27 Nuwamba 2026
  • Arsenal da PSG na harin Nusa, Barnett zai tsawaita zamansa a TottenhamArsenal da PSG na son ɗan wasan RB Leipzig Antonio Nusa, sai Xabi Alonso da ke ci gaba da samun goyan bayan jagororin Chelsea, yayin da Liverpool ke tattaunawa da da mai tsaron ragarta Alisson Becker don ci gaba da zama a ƙungiyar.24 Nuwamba 2026
  • Manchester United na harin Toney, Fulham na neman tsawaita zaman BasseyManchester United na duba yiwuwar ɗaukar ɗan wasan gaba na Al-Ahli, Ivan Toney; Fulham na tattaunawa kan sabuwar kwangila da Calvin Bassey; yayin da Paris St-Germain za ta iya ƙara ƙaimi wajen zawarcin ɗan wasan gaba na Bournemouth, Eli Junior Kroupi.23 Nuwamba 2026
  • An tabbatar wa Senegal nasarar lashe kofin AFCONHukuncin kotun ya soke wani mataki da aka ɗauka a baya wanda ya ƙwace wa ƙasar ta yammacin Afirka kambun da ta lashe a filin wasa, bayan wasan ƙarshe mai cike da ce-ce-ku-ce da ta buga da mai masaukin baƙi, Moroko, a watan Janairu. Hukuncin kotun ya soke wani mataki da aka ɗauka a baya wanda ya ƙwace wa ƙasar ta yammacin Afirka kambun da ta lashe a filin wasa, bayan wasan ƙarshe mai cike da ce-ce-ku-ce da ta buga da mai masaukin baƙi, Moroko, a watan Janairu. 24 Nuwamba 2026

Manchester United ka iya rasa ɗaukar Nico Paz,Liverpool na zawarcin Camara

Manchester United na ci gaba da kasancewa ɗaya daga cikin ƙungiyoyin da ke sahun gaba wajen neman ɗan wasan tsakiya na Como, Nico Paz, mai shekara 22. Sai dai Manchester United na iya fuskantar ƙalubale daga Arsenal.

KAI TSAYE , Za a tilastawa masu Manchester City su sayar da kungiyar

Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran wasannin kai tsaye daga BBC Hausa daga 23 zuwa 29 ga watan Nuwambar 2026

Haaland na iya barin Man City, Liverpool na harin Jamal Musiala

Erling Haaland na duba yiuwar barin Manchester City exit, yayin da Liverpool ke harin Jamal Musiala, sai Manchester United da ke zawarcin Maxi Araujo, da arin wasu rahotannin.

Arsenal da PSG na harin Nusa, Barnett zai tsawaita zamansa a Tottenham

Arsenal da PSG na son ɗan wasan RB Leipzig Antonio Nusa, sai Xabi Alonso da ke ci gaba da samun goyan bayan jagororin Chelsea, yayin da Liverpool ke tattaunawa da da mai tsaron ragarta Alisson Becker don ci gaba da zama a ƙungiyar.

Manchester United na harin Toney, Fulham na neman tsawaita zaman Bassey

Manchester United na duba yiwuwar ɗaukar ɗan wasan gaba na Al-Ahli, Ivan Toney; Fulham na tattaunawa kan sabuwar kwangila da Calvin Bassey; yayin da Paris St-Germain za ta iya ƙara ƙaimi wajen zawarcin ɗan wasan gaba na Bournemouth, Eli Junior Kroupi.

An tabbatar wa Senegal nasarar lashe kofin AFCON

Hukuncin kotun ya soke wani mataki da aka ɗauka a baya wanda ya ƙwace wa ƙasar ta yammacin Afirka kambun da ta lashe a filin wasa, bayan wasan ƙarshe mai cike da ce-ce-ku-ce da ta buga da mai masaukin baƙi, Moroko, a watan Janairu. Hukuncin kotun ya soke wani mataki da aka ɗauka a baya wanda ya ƙwace wa ƙasar ta yammacin Afirka kambun da ta lashe a filin wasa, bayan wasan ƙarshe mai cike da ce-ce-ku-ce da ta buga da mai masaukin baƙi, Moroko, a watan Janairu.

Tashar WhatsApp ta BBC Hausa

A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.

Kashe ƙwarƙwatar ido

  • 01:22 Bidiyo, Kasashe 10 da za su fi yawan Musulmai a 2050, Tsawon lokaci 1,22
  • 01:44 Bidiyo, Mutanen da doka ta haramta wa zaɓe a Najeriya, Tsawon lokaci 1,44
  • 01:30 Bidiyo, Me ya rage wa Atiku bayan hukuncin kotu da ya soke takararsa?, Tsawon lokaci 1,30
  • 02:04 Bidiyo, Jihohin da Tinubu ka iya fuskantar ƙalubale a zaɓen 2027, Tsawon lokaci 2,04
  • 01:11 Bidiyo, Shin PSG ce ƙungiyar da ta fi kowa a duniyar ƙwallon ƙafa?, Tsawon lokaci 1,11
  • 02:18 Bidiyo, Me ya janyo rikici tsakanin Kwankwaso da ADC?, Tsawon lokaci 2,18
  • 04:04 Bidiyo, 'Na samu ayyukan haɗin gwiwa da mawaƙan Kudu', Tsawon lokaci 4,04
  • 01:40 Bidiyo, Ilhan Omar: Wace ce ƴar majalisar da ke takun-saƙa da Trump?, Tsawon lokaci 1,40
  • 01:28 Bidiyo, Fitattun mata 5 da ke takarar gwamna a Najeriya a 2027, Tsawon lokaci 1,28
  • 04:46 Bidiyo, 'Mazan Kannywood sun fi matan ɗaukan aiki da muhimmanci', Tsawon lokaci 4,46
  • 01:45 Bidiyo, Dalilan da ke janyo yi wa yara mata auren wuri a Najeriya, Tsawon lokaci 1,45
  • 02:41 Bidiyo, Ƴar Arewan da ke buga wa Najeriya ƙwallo, Tsawon lokaci 2,41

Karshen Kashe ƙwarƙwatar ido

Kuna son tattalin datarku?

Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data

Labarai da Rahotanni Na Musamman

  • Gwamna Abba na ƙoƙarin amfani da EFCC don tozarta ni - KwankwasoSanata Rabiu Kwankwaso ya kuma yi zargin cewa gwamna Abba da wasu daga cikin mambobin majalisar zartarwarsa na amfani da kafafen yaɗa labarai da nufin ɓata masa suna.27 Nuwamba 2026
  • Ƙasashe 7 da ma'aurata suka fi samun gamsuwaYin jima'i akai-akai ba lallai yana nufin cewa mutum ya fi gamsuwa da rayuwarsa ta jima'i ba. Wani bincike da aka gudanar a ƙasashe daban-daban na duniya, ƙarƙashin jagorancin cibiyar binciken ra'ayin jama'a ta Ipsos, ya nuna cewa akwai babban bambanci tsakanin ƙasashe wajen yawan mutanen da ke gamsuwa da rayuwarsu ta soyayya da kuma jima'i.28 Nuwamba 2026
  • Najeriya da wasu ƙasashe 15 na fuskantar barazanar yunwaWannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya a ranar Juma'a 27/11/2026
  • Wane ne ya gaji Sheikh Dahiru Bauchi shekara ɗaya bayan rasuwarsa?A ranar 26 ga watan Nuwamban 2025 ne Allah ya yi wa fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, rasuwa, bayan shafe kusan shekara ɗari yana rayuwa, koyarwa da yaɗa ilimin addinin Musulunci. 27 Nuwamba 2026
  • Faston da ke ƙoƙarin ganin an hana mata zaɓe a AmurkaYunkurin soke ƴancin mata na kaɗa ƙuri'a ya samu karɓuwa a tsakanin wasu Kiristoci masu ra'ayin mazan jiya.27 Nuwamba 2026
  • Wuraren da aka samu rikici tun bayan fara yaƙin neman zaɓe a NajeriyaTun daga lokacin da aka fara shirye-shiryen zaɓen 2027 a Najeriya, an fuskanci matsalolin hare-hare, musamman a wuraren tarukan siyasa da yaƙin zaɓe da sauran su.27 Nuwamba 2026
  • Yadda Boko Haram ke bautar da mutane a yankunan da take iko da su a Najeriya27 Nuwamba 2026
  • Fitattun ƴan gwagwarmar asali na arewacin NajeriyaTa hanyar jagoranci, ilimi da siyasa, waɗannan mutane sun taimaka wajen haɗa kan jama'a da kuma kare muradun yankinsu a matakin ƙasa.26 Nuwamba 2026
  • Mene ne amfanin matatun man China idan Iran ba ta fitar da mai?Tsawon shekaru, ƙananan matatun mai na ƙasar Sin suna cikin manyan masu sayen ɗanyen man Iran, wanda ake sayar musu da shi kan farashi mai rahusa sakamakon takunkuman da Amurka ta ƙaƙaba.27 Nuwamba 2026
  • Shin an murƙushe ƙungiyoyi irin su al-Shabaab ne, ko kuwa sun sauya salo?Shekaru 12 kenan bayan ƙungiyar IS ta ayyana abin da ta kira halifanci a Iraƙi da Syria, inda salon ayyukan ƙungiyoyin jihadi ya sauya matuƙa.26 Nuwamba 2026
  • Gwamnatin jihar Katsina ta dakatar da Sarkin Daura Gwamna Dikko Umaru Radda ne ya bayar da umarnin kafa kwamitin domin gudanar da bincike kan lamarin tare da ba gwamnati shawarwari kan matakin da ya kamata ta ɗauka.24 Nuwamba 2026
  • Fitattun sarakunan da aka taɓa dakatarwa a arewacin NajeriyaA cikin shekarun baya-bayan nan kuwa, an dakatar ko cire wasu sarakuna a sassa daban-daban na Arewacin Najeriya saboda zarge-zargen cin zarafin, karya dokoki, tsoma baki a siyasa da sauran batutuwan da suka tayar da kura. 26 Nuwamba 2026

Gwamna Abba na ƙoƙarin amfani da EFCC don tozarta ni - Kwankwaso

Sanata Rabiu Kwankwaso ya kuma yi zargin cewa gwamna Abba da wasu daga cikin mambobin majalisar zartarwarsa na amfani da kafafen yaɗa labarai da nufin ɓata masa suna.

Ƙasashe 7 da ma'aurata suka fi samun gamsuwa

Yin jima'i akai-akai ba lallai yana nufin cewa mutum ya fi gamsuwa da rayuwarsa ta jima'i ba. Wani bincike da aka gudanar a ƙasashe daban-daban na duniya, ƙarƙashin jagorancin cibiyar binciken ra'ayin jama'a ta Ipsos, ya nuna cewa akwai babban bambanci tsakanin ƙasashe wajen yawan mutanen da ke gamsuwa da rayuwarsu ta soyayya da kuma jima'i.

Najeriya da wasu ƙasashe 15 na fuskantar barazanar yunwa

Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya a ranar Juma'a 27/11/2026

Wane ne ya gaji Sheikh Dahiru Bauchi shekara ɗaya bayan rasuwarsa?

A ranar 26 ga watan Nuwamban 2025 ne Allah ya yi wa fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, rasuwa, bayan shafe kusan shekara ɗari yana rayuwa, koyarwa da yaɗa ilimin addinin Musulunci.

Faston da ke ƙoƙarin ganin an hana mata zaɓe a Amurka

Yunkurin soke ƴancin mata na kaɗa ƙuri'a ya samu karɓuwa a tsakanin wasu Kiristoci masu ra'ayin mazan jiya.

Wuraren da aka samu rikici tun bayan fara yaƙin neman zaɓe a Najeriya

Tun daga lokacin da aka fara shirye-shiryen zaɓen 2027 a Najeriya, an fuskanci matsalolin hare-hare, musamman a wuraren tarukan siyasa da yaƙin zaɓe da sauran su.

Yadda Boko Haram ke bautar da mutane a yankunan da take iko da su a Najeriya

Fitattun ƴan gwagwarmar asali na arewacin Najeriya

Ta hanyar jagoranci, ilimi da siyasa, waɗannan mutane sun taimaka wajen haɗa kan jama'a da kuma kare muradun yankinsu a matakin ƙasa.

Mene ne amfanin matatun man China idan Iran ba ta fitar da mai?

Tsawon shekaru, ƙananan matatun mai na ƙasar Sin suna cikin manyan masu sayen ɗanyen man Iran, wanda ake sayar musu da shi kan farashi mai rahusa sakamakon takunkuman da Amurka ta ƙaƙaba.

Shin an murƙushe ƙungiyoyi irin su al-Shabaab ne, ko kuwa sun sauya salo?

Shekaru 12 kenan bayan ƙungiyar IS ta ayyana abin da ta kira halifanci a Iraƙi da Syria, inda salon ayyukan ƙungiyoyin jihadi ya sauya matuƙa.

Gwamnatin jihar Katsina ta dakatar da Sarkin Daura

Gwamna Dikko Umaru Radda ne ya bayar da umarnin kafa kwamitin domin gudanar da bincike kan lamarin tare da ba gwamnati shawarwari kan matakin da ya kamata ta ɗauka.

Fitattun sarakunan da aka taɓa dakatarwa a arewacin Najeriya

A cikin shekarun baya-bayan nan kuwa, an dakatar ko cire wasu sarakuna a sassa daban-daban na Arewacin Najeriya saboda zarge-zargen cin zarafin, karya dokoki, tsoma baki a siyasa da sauran batutuwan da suka tayar da kura.

KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa

Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.

Nishadi

  • Ɗan wasan fim Pete Edochie ya rasu25 Nuwamba 2026
  • Kareena Kapoor na shan suka kan saka sarƙa mai rubutun Qur'ani14 Nuwamba 2026
  • Me ya sa sabon fim ɗin Salman Khan ya tayar da ƙura?12 Nuwamba 2026
  • Da gaske Kannywood ta fi kwatanta 'nishaɗin halal'?11 Oktoba 2026

Ɗan wasan fim Pete Edochie ya rasu

Kareena Kapoor na shan suka kan saka sarƙa mai rubutun Qur'ani

Me ya sa sabon fim ɗin Salman Khan ya tayar da ƙura?

Da gaske Kannywood ta fi kwatanta 'nishaɗin halal'?

Kimiyya da Fasaha

  • Mene ne gilashin Meta da ake amfani da shi wajen naɗar bidiyo a asirce?23 Nuwamba 2026
  • Ko ya kamata Musulmi ya dogara da AI wajen neman fatawa ta addini?22 Nuwamba 2026
  • Yadda shugaban kamfanin fasaha ya rasa muƙaminsa saboda 'bin mata'22 Nuwamba 2026
  • Abin da addinai suka ce kan ranar tashin duniya13 Nuwamba 2026

Mene ne gilashin Meta da ake amfani da shi wajen naɗar bidiyo a asirce?

Ko ya kamata Musulmi ya dogara da AI wajen neman fatawa ta addini?

Yadda shugaban kamfanin fasaha ya rasa muƙaminsa saboda 'bin mata'

Abin da addinai suka ce kan ranar tashin duniya

Hotuna

  • Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya
  • Mai tantabaru da katafariyar tukunyar jollof a hotunan Afirka na mako20 Satumba 2025
  • Hotunan halin da ake ciki a Birnin Gaza yayin da Isra'ila ta tsananta hare-hare16 Satumba 2025
  • Bikin sabuwar shekarar 2018 a Habasha cikin hotunan Afirka13 Satumba 2025

Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya

Mai tantabaru da katafariyar tukunyar jollof a hotunan Afirka na mako

Hotunan halin da ake ciki a Birnin Gaza yayin da Isra'ila ta tsananta hare-hare

Bikin sabuwar shekarar 2018 a Habasha cikin hotunan Afirka

Labaran da suka fi shahara

  1. 1Najeriya na da biliyoyin daloli a ajiye, shin hakan alheri ne ga talaka?
  2. 2Kasashe 5 da za su fuskanci yunwa nan da wata 6 - Rahoto
  3. 3Chelsea na zawarcin Lopez,Fulham na son ta ci gaba da riƙe Bassey
  4. 4Fitattun ƴan ƙwallo da ba su taɓa samun jan kati ba
  5. 5Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya

Shafukan Sada Zumunta

  • WhatsApp
  • Facebook
  • YouTube
  • Instagram
  • X

Domin ma'abota BBC

  • Mitocin da muke watsa shirye-shiryenmu
  • Abokan hulɗar BBC Hausa

Domin samun labarai cikin Pidgin, Yoruba da Igbo